IQNA

Za A Guna Cibiyoyin Al'adun Shi'a A Fadin Kasar Iraki

Bangaren kasa da kasa; Salih Alkheidar shugaban da ke kula da hgarkokin addini nay an shi'a a kasar Iraki ya bada labarin gina cibiyoyin al'adu da addini a larduna daban daban na kasar Iraki.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Salih Alkheidar shugaban da ke kula da hgarkokin addini nay an shi'a a kasar Iraki ya bada labarin gina cibiyoyin al'adu da addini a larduna daban daban na kasar Iraki.Wannan taki ko shakka babu zai kara yada addini da al'adun musuluncvi da kuma na musulmi a kasar ta Iraki da kuma kara yawan guraren ibada da al'adu na musulmi a kasar ta Iraki.

789423