Bangaren kasa da kasa: a jiya ne ashirin ga watan Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a jamhuriyar Azarbaijan aka gudanar da wani gagaramin taro na musamman na girmama babban sakataren Hukumar Asesko mai yada al'adu na musulunci da kuma ilimi a kasashen musulmi Abdal Aziz Usman Altawijari kyautar zinariya ta jinjinawa da yaba masda jan aikin day a aikata.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a jiya ne ashirin ga watan Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a jamhuriyar Azarbaijan aka gudanar da wani gagaramin taro na musamman na girmama babban sakataren Hukumar Asesko mai yada al'adu na musulunci da kuma ilimi a kasashen musulmi Abdal Aziz Usman Altawijari kyautar zinariya ta jinjinawa da yaba masda jan aikin day a aikata. Wannan taro da girma babban sakataren hukumar ta asesco ya zo ne a daidai lokacin da hukumar ke cika shekaru bakwai da kafa ta kuma a dabra da shi babban sakataren hukumar ta Asesco an girma wasu da dama saboda ayyukan alheri da rawar da suka taka na gina al'umnma da ilmantar da ita ta fuskar al'adun musulunci da kuma ilimi.
790045