IQNA

Babban sakon Tsayin Dakar Al'ummar Tunusiya Shi Ne Mutunta Karamar Mata

Bangaren kasa da kasa; kafin al;'ummar kasar Tunusiya sun fara bore da neman kawo sauyi ba a kiyayewa da karrama mata dab a su matsayin day a dace da su amma bayan da al'ummar kasar suk atashi tsaye da kawo canji a siyasa da zamantakewar kasar mata sun samu daraja da matsayin day a dace da su a rayuwar zamantakewar kasar.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; kafin al;'ummar kasar Tunusiya sun fara bore da neman kawo sauyi ba a kiyayewa da karrama mata dab a su matsayin day a dace da su amma bayan da al'ummar kasar suk atashi tsaye da kawo canji a siyasa da zamantakewar kasar mata sun samu daraja da matsayin day a dace da su a rayuwar zamantakewar kasar.An bayyana haka ne a wani taro na musamman da aka gudanar da kuma wani nazari da bincike da aka gudanar kan matsayin mata a rayuwar zamantakewar kasar kafi da kuma bayan gwagwarmaya da boren da al'ummar kasar suka yi .

790822