IQNA

An Watsa Littafin Nalmsan Babban Birnin Musulunci A Marokko

Bangaren kasa da kasa;an watsa littafin Nalmsan bababn birnin musulunci a wannan lokaci na Taliban musulunci a Marokko da Bouzina Oufriha Fatima Zohra ta rubuta marubuciyar tarihi yar kasar Aljeriya.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; an watsa littafin Nalmsan bababn birnin musulunci a wannan lokaci na Taliban musulunci a Marokko da Bouzina Oufriha Fatima Zohra ta rubuta marubuciyar tarihi yar kasar Aljeriya. Wannan litafi ya kumshi bayanai masu gamsarwa da kuma yadda yake bayani dalla-dalla kan yadda lamuran ilimi da ci gabansa k wanzuwa a wannan kasa.


792585