IQNA

Kyautar Littafai Ga Gidan Ajiyar Littatafe Na Masalllacin Imam Ali (AS) A Marwa

Bangaren al'adu da fasaha: an mikawa ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Fillipine wasu kyautukan littafai guda dari da za a mika su ga gidan ajiya da karanta littafai na cibiyar masallacin Imam Ali (AS) a garin Marwa.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar mausulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; : an mikawa ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Fillipine wasu kyautukan littafai guda dari da za a mika su ga gidan ajiya da karanta littafai na cibiyar masallacin Imam Ali (AS) a garin Marwa.Wadannan littafai za su kara bangaren ilimi da bincike ga wasu ziyartar wannan cibiya.


793198