Bangaren al'adu da fasaha: Ayatullahi Muhammadi Rai Shahri ya buga littafin farko kan karkafa rayuwar iyali ta fuskar mahangar kur'ani mai tsarki da Hadisin ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka tare da kawo ayoyin kur'ani da hadisai ingantattu da bayanai kansu da kuma ya rubuta a cikin harshen turkanci da aazari da kuma aka watsa wannan littafi.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Ayatullahi Muhammadi Rai Shahri ya buga littafin farko kan karkafa rayuwar iyali ta fuskar mahangar kur'ani mai tsarki da Hadisin ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka tare da kawo ayoyin kur'ani da hadisai ingantattu da bayanai kansu da kuma ya rubuta a cikin harshen turkanci da aazari da kuma aka watsa wannan littafi.Wannan littafi ya kumshi bayanai masu gamsarwa da bincike da nazari kan rayuwar iyali a mahangar addinin musulunci da kuma hadisai.
796221