Bangaren kas ada kasa, an jaddada muhimmancin saka hannayen jari a bangaren harkokin abinci na halal a kasar Australia, kamar yadda malaman addinin Musulunci dam asana harkokin tattalin arziki na kasar suka yi kira.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadawa na yanar gizo na cibiyar bukasa harkokin Musulunci ta kasar Australia an bayyana cewa, an jaddada muhimmancin saka hannayen jari a bangaren harkokin abinci na halal a kasar Australia, kamar yadda malaman addinin Musulunci dam asana harkokin tattalin arziki na kasar suka yi kira zuwa ga hakan.
Babban daraktan cibiyar addnin muslunci da kuma babban masallacin birnin Lion na kasar Faransa Kamil Kabtan ya bayyana cewa, wannan masallacin da kowa da kowa ne, ba kamar yadda jami’an ma’aiktar tsaron kasar Amurka suka fada ba kan cewa wuri ne na taruwar ‘yan ta’adda da suke yin barazana ga nahiyar turai.
Bayanin ya ci gaba da cewa, dukkanin mabiya addinin muslunci suna hakki su zo su gudanar da lamurran ibada acikin masallaci daga ko’ina cikin duniya, kuma abin da jami’an na ma’aikatar tsaron kasar Amurka suka fada babu kamshin gaskiya a cikinsa, domin kuwa dukkanin mabiya addinin msulunci sun yi imani da zaman lafiya tsakaninsu da sauran mabiya addinai.
797489