Bangaren nazari da tunani:a karo na goma sha daya an gudanar da gasar Olumpik na karantarwar addini a kasar Albaniya a ranar ashirin da takwas ga watan urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in kuma wannan gasar ta shafi yan makaranrsa a makarantun addini da kuma cibiyoyin addini awannan kasa sun hallara a makarantar Tirana.
Kamfanin dillancin labarai na ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; a karo na goma sha daya an gudanar da gasar Olumpik na karantarwar addini a kasar Albaniya a ranar ashirin da takwas ga watan urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in kuma wannan gasar ta shafi yan makaranrsa a makarantun addini da kuma cibiyoyin addini awannan kasa sun hallara a makarantar Tirana.Wannan gasar Olympikm ta yara yan makaranta ko shakka babu wata hanya da dam ace da za ta kara habaka ilimi da fahimta a tsakanin yan makaranta a wannan kasa ta Albaniya.
797881