IQNA

Cibiyar Kudus Razawi Ce Abin Koyi A Shirin Al'adu Na Najaf A Shekara Ta 2012

Bangaren al'adu da fasaha; mukaddashin hukumar al'adu da dangantaka ta musulunci a wata ganawa day a yi da mai kula da cibiyar Kudus ta Radawi na riko ya yi nuni da yadda aka zabi birnin Najaf nai tsarki a matsayin babban birini al'adu na duniyar musulmin duniya a shekara ta dubu biyu da sha biyu miladiya da cewa; lardin cibiyar kudus radawi abin koyi ne da za ta taimaka al'uuma da jami'an birnin najaf.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: mukaddashin hukumar al'adu da dangantaka ta musulunci a wata ganawa day a yi da mai kula da cibiyar Kudus ta Radawi na riko ya yi nuni da yadda aka zabi birnin Najaf nai tsarki a matsayin babban birini al'adu na duniyar musulmin duniya a shekara ta dubu biyu da sha biyu miladiya da cewa; lardin cibiyar kudus radawi abin koyi ne da za ta taimaka al'uuma da jami'an birnin najaf.Ali Askar ya kara da cewa; akwai gurare da dama da za a yi wa kwaskwarima da kuma kawo canje-canje da sauye-sauye a wannan birni na najaf kuma za aka sauyi a cikin shekara ta dubu biyu da goma sha biyu da karbar sunansa na babban birnin al'adu na duniyar musulmi.


801180