IQNA

Taron Nazarin Harsuna Da Al'adun Indiya Da Iran A Spain

Bangaren al'adu da fasaha; Jami'ar Salamaka a kasar Spain za ta fara daukan yan jami'a masu son yin nazari da bincike a cikin yaren da al'adun kasashen Indiya da Iran a zagon karatu na shekara ta dubu biyu da goma sha daa zuwa shekara ta dubu biyu da sha biyu miladiya.



Kamfanin dillancin labaran ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Jami'ar Salamaka a kasar Spain za ta fara daukan yan jami'a masu son yin nazari da bincike a cikin yaren da al'adun kasashen Indiya da Iran a zagon karatu na shekara ta dubu biyu da goma sha daa zuwa shekara ta dubu biyu da sha biyu miladiya. Kuma kimanin sa'o'I dari biyu ne kai tsaye za a kwashe ana koyar da wadannan yaruka da al'adu na ksashen Indiya da jamhuriyar musulunci a zagon karatu na shekara ta dubu biyu da goma sha biyu miladiya a jami'ar ta kasar Spain.


807913