Bangaren manema labarai: Muhammad Daryabi ya bayyana cewa; kundin day a kumshi hotunan shahidan Iran da suka bada kariya lokacin kallafeffen yakin da gwamnatin Saddam ta kawo wa Iran karkashin zalunci da danniya da wuce gonad a iri ya isa gidan ajiyar kayan tarihi da kayan kollo na Hirishima na kasar Japon.
Kamfanin dillancin labaran ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Muhammad Daryabi ya bayyana cewa; kundin day a kumshi hotunan shahidan Iran da suka bada kariya lokacin kallafeffen yakin da gwamnatin Saddam ta kawo wa Iran karkashin zalunci da danniya da wuce gonad a iri ya isa gidan ajiyar kayan tarihi da kayan kollo na Hirishima na kasar Japon. Wannan kundin day a kumshi hotunan shahidan lokacin kallafeffen yaki na nuni da yadda yakin ya wakana tsakanin kasashen iran da Iraki da kuma yadda aka tabbaka zalunci da danniya da rashin tausayi da kuma wuce gonad a irin da yadda shahidan Jamhuriyar musulunci na iran suka nuna turjiya da tsayin daka.
808058