IQNA

An Karyata Yin Sata A Gidan ajiyar Kayan tarihi na Masar

Bangaren kasa da kasa: ma'aikatar da ke kula da abubuwan tarisi a kasar maser ta karyata labarin sace kayan tarihi masu kima da suka kai dubu hudu da dari biyu da aka sace a gidan ajiyar kayan tarihi na musulunci da ke birnin Alkahira kuma labarin satar ya z one a ranar ashirin da uku ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekara ta hijira shamsiya.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; ma'aikatar da ke kula da abubuwan tarisi a kasar maser ta karyata labarin sace kayan tarihi masu kima da suka kai dubu hudu da dari biyu da aka sace a gidan ajiyar kayan tarihi na musulunci da ke birnin Alkahira kuma labarin satar ya z one a ranar ashirin da uku ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekara ta hijira shamsiya. Wannan ba shi ne karoin farko da ake bayyana labarin sace kayan tarihi masu kima a gidajen ajiyar kayan tarihi na musulunci a wannan kasa ta maser da ta yi fice ta fuskar kayan tarihi da kuma ake samun yan yawan shakatawa masu yawan gasket da ke ziyartar kasar saboda yadda ake samin kayan tarihi masu kima na ban mamaki a kasar.

808562