IQNA

An Nada Sabon shugaban cibiyar Daidaito A Msulunci Ta Kasar Rasha

Bangaren siyasa da zamantakewa; a taron baya bayan nan da komitin koli na cibiyar daidaito a musulunci a kasar Rasha ta gudanar ya zabi Ali Vyacheslav Polosin a matsayin sabon shugaban wannan cibiya.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; a taron baya bayan nan da komitin koli na cibiyar daidaito a musulunci a kasar Rasha ta gudanar ya zabi Ali Vyacheslav Polosin a matsayin sabon shugaban wannan cibiya.A wajan wannan taro da zaben an samu halartar malamai da shugabaninin addini da jagororin al'umma da suka gudanar da jawabi da bayanai masu gamsarwa da kuma masu amfani da kuma bayanai dalla-dalla da suka shafi ayyukan wannan cibiya da kuma abubuwa da burin da wannan cibiya ta sa gaba.

Taron baya bayan nan da komitin koli na cibiyar daidaito a musulunci a kasar Rasha ta gudanar ya zabi Ali Vyacheslav Polosin a matsayin sabon shugaban wannan cibiya.A wajan wannan taro da zaben an samu halartar malamai da shugabaninin addini da jagororin al'umma da suka gudanar da jawabi da bayanai masu gamsarwa da kuma masu amfani da kuma bayanai dalla-dalla da suka shafi ayyukan wannan cibiya
818986