Bangaren kasa da kasa;daya daga cikin shugabannin kungiyar jabahatul amal islami a kasar Jodan bangaren siyasa nay an uwa musulmi ya galgadi sarkinwannan kasa dangane da matakan soji a kasar Libiya.
Kamfanin dillancin labarai na iknna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; daya daga cikin shugabannin kungiyar jabahatul amal islami a kasar Jodan bangaren siyasa nay an uwa musulmi ya galgadi sarkinwannan kasa dangane da matakan soji a kasar Libiya.Zaki Biani Arshad shugaban ofishin siyasa na kungiyar jabahatul amal islami a kasar Jodan daya daga cikin fitattun kungiyoyi a wannan kasa kamar yadda gidan talbijin na al'alam ya watsa ya jaddada cewa;matakin da kasar Jodan ta dauka na bada horan soji ko nay an sanda karkashin kulawar Amerika kokungiyar tsaro ta Nato ko kuma yiwa wadannan bangarori hidima ya sabawa manufa da tunanin al'ummar kasar Jodan da kuma abin da suke bukata.
863494