IQNA

A Karon farko Za Bayar Da Kyauta ta Fuskar Fasaha Kan Fadakar Duniyar Musulmi

Bangaren al'adu da fasaha: mukaddashin hukumar da ke kula da al'adu da dangantaka a tsakanin kasashen musulmi a ranar biyu ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis';in hijira shamsiya ya yi nuni da bayar da kyauta ta musamman ta Yuro dubu goma da cewa: wannan shi ne karon fgarko da za a bayar da irin wannan kyautar ga wadanda suka shahara ta fuskar fasaha a kokarin wayar da hankalin jama'a da fadakar da musulmi su tashi daga barki.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; mukaddashin hukumar da ke kula da al'adu da dangantaka a tsakanin kasashen musulmi a ranar biyu ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis';in hijira shamsiya ya yi nuni da bayar da kyauta ta musamman ta Yuro dubu goma da cewa: wannan shi ne karon fgarko da za a bayar da irin wannan kyautar ga wadanda suka shahara ta fuskar fasaha a kokarin wayar da hankalin jama'a da fadakar da musulmi su tashi daga barki.Ali Askari mukaddashin hukumar ya kara bayyana cewa: an bawa yan kasar Iran day an kasashen waje damar halartar wannan gasa domin samin nasarar samin kyauta a wannan gasar da irinta ce ta farko da aka bawa masu kokarin wayar da kan jama'a da fadakar da su daga barci a fadin duniyar musulmi musamman a wannan zamani .


886831