Banagren kasa da kasa: ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar Marokko ta sanar da cewa; ranar bakwai ga watan Aban ce ranar daya ga watan Zilhajji na shekara ta dubu daya dari hudu da talatin da biyu hijira kamariya don haka a ranar sha shidda ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da ta yi daidai da ranar goma ga watan Zulhijja na shekara ta dubu daya da dari hudu da talatin da biyu ce ranar babbar salla a fadin kasar.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar Marokko ta sanar da cewa; ranar bakwai ga watan Aban ce ranar daya ga watan Zilhajji na shekara ta dubu daya dari hudu da talatin da biyu hijira kamariya don haka a ranar sha shidda ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da ta yi daidai da ranar goma ga watan Zulhijja na shekara ta dubu daya da dari hudu da talatin da biyu ce ranar babbar salla a fadin kasar.Sanarwar ma'aikatar harkokin addini a kasar ta kara da cewa :bincike da nazari da masana da ke cikin komitin ganin wata da ke karkashin ma'aikatar ya gudanar ne ya tamtamce da hakikance cewa a ranar sha shida ga watan Aban ne ranar rana a fadin kasar a hukumce.
888835