Bangaren siyasa da zamantakewa: a ranar ashirin da uku ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a daidai lokacin gudanar da sallar idin gadir Khum da ofishin kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a tailand ya shirya za a gudanar da taron Wilata a birnin Bankuk na kasar ta Tailand.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranar ashirin da uku ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a daidai lokacin gudanar da sallar idin gadir Khum da ofishin kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a tailand ya shirya za a gudanar da taron Wilata a birnin Bankuk na kasar ta Tailand.A daren litinin mia zuwa ne da misalign karfe tara da rabi na agogon wannan kasa za a gudanar da gagaramin bukin tunawa da wannan rana mai muhimmanci da kuma gabatar da bayanai masu gamsarwa da bayni kan wannan rana da kuma muhimmancin wannan rana ga musulmin duniya .
896891