Bangaren kasa da kasa:juyin jya halin al'ummar Bahrain ya zama maraya a tsakanin sauran takwarorinsa a yankin inda masu goyan bayan gwamnati da kokarin kare salon mulkin wannan kasa ke amfani da kudi da kafin soja da duk wani salo da goyan baya da kakafen watsa labarai na rufewa da kare mulkin gwamnati da mulkin al Khalifa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ne ya watsa rahoton cewa; juyin jya halin al'ummar Bahrain ya zama maraya a tsakanin sauran takwarorinsa a yankin inda masu goyan bayan gwamnati da kokarin kare salon mulkin wannan kasa ke amfani da kudi da kafin soja da duk wani salo da goyan baya da kakafen watsa labarai na rufewa da kare mulkin gwamnati da mulkin al Khalifa.Nada badran malama a jami'ar musulunci a kasar Labanon a wata tattaunawa da ta yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ta yi bayani kan wannan lamari na juyin juya halin da neman kawo sauyi da al'ummar kasar Baharain ke yi da cewa: Obama da gwamnatinsa na yaki ne domin cimma manufarsu da kare al'ummarsu amma shi alkalifa sarkin Bahrain na kokarin ganin yak are manufofin yan mulkin mallaka net a hanayr zubar da jinin al'ummar kasarsa kuma a karkashin haka ne ma gwamnatocin kasashen yammacin turai da wasu tsuraru na yankin ke goyan bayansa a ci gaba da zubar da jinin fararen hular kasarsa.
906232