Bangaren kasa da kasa; Said Hasan Nasrullahi a cikin jawabin day a gabatar a dare na uku na Muharram a birnin Beirut ya jaddada cewa; har zuwa lokacin day a rage karfin koyi da Imam huseini a jikinmu ba za mu taba jin tsoron yakar makiya da wani makami da suka mallaka ba kuma duk wani wuce gonad a irin mayaki zai kara mana karfi da tsayin daka ne.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa' Said Hasan Nasrullahi a cikin jawabin day a gabatar a dare na uku na Muharram a birnin Beirut ya jaddada cewa; har zuwa lokacin day a rage karfin koyi da Imam huseini a jikinmu ba za mu taba jin tsoron yakar makiya da wani makami da suka mallaka ba kuma duk wani wuce gonad a irin mayaki zai kara mana karfi da tsayin daka ne. Babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi da ke kasar labanon a daren bakwai ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya net a hanyar shafin talbijin ya gabatar da wani taro dangane da juyayin abubuwan da suka faru a wannan wata na Muharram a Dahiyatu da ke kuduncin Beirut inda a cikin jawabin ya bayyana cewa: mu bam u tsoron yaki makamai da makircin makiya kuma a kullum muna kara samin karfin guiwa da tsayin Dakar tunkarar makiya da maida masu martini da mummunar aniyarsu.said Hasan Nasrullahi ya jaddada cewa: yayan kungiyar Hizbullahi masu gwagwarmaya ne da rikon amana da riko da jinin Imam Huseini (AS) da cewa; abin day a faru a yakin kwanaki talatin da uku da muka yi da makiya mun tabbatar masu da kuma isar masu da sakon dab a za su taba mantawa ba da fahimtar da sum u bam u tsoron makami da yaki da tunkarar duk wani wuce gonad a iri da za su a kanmu.
907603