IQNA

Shafin Internet Na Yan Shi'ar Rwanda Ya Fara Aiki

Bangaren al'adu da fasaha; sahfin yan shi'a a kasar ruwanda mai suna shiyarwanda da ke nufin yan shi'an ruwanda ko kuma zama yan shi'a a ruwanda day a kumshi abubuwan addini ya fara aiki da zai maida hankali wajan yada addini da al'adun musulunci a wannan kasar.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; sahfin yan shi'a a kasar ruwanda mai suna shiyarwanda da ke nufin yan shi'an ruwanda ko kuma zama yan shi'a a ruwanda day a kumshi abubuwan addini ya fara aiki da zai maida hankali wajan yada addini da al'adun musulunci a wannan kasar.kuma ana iya shiga wannan shafi ta adreshinsu kamar haka;
www.shiyarwanda.com» «www.ubuyisilamu.com» «www.ubuyisilamu.org

Kuma ana iya tuntubar masu kula da wannan shafi na Internet nay an shi'ar Ruwanda ta lambar waya kamar haka:00250782507625 ko kuma00250784971733

909792