IQNA

Hakkokin Mata A Musulunci Ya Ginu Kan Adalci Da daidaito Tsakanin Mutum

Bangaren ilimi da nazari: Ayatullahi Ka'abi mamba a majalisar kwararru masu lura da zabar jagora a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya jaddada cewa: hakkokin mata a addinin musulunci ya kafu da ginuwa kan adalci da daidaito a tsakanin mutum kuma kan haka babu sabanin mahanga a tsakanin manazarta da masu bincike da masana.



Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa : Ayatullahi Ka'abi mamba a majalisar kwararru masu lura da zabar jagora a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya jaddada cewa: hakkokin mata a addinin musulunci ya kafu da ginuwa kan adalci da daidaito a tsakanin mutum kuma kan haka babu sabanin mahanga a tsakanin manazarta da masu bincike da masana.Ayatullahi Abas Ka'abi ya bayyana haka ne a lokacin kaddaamr da bude taron kasa da aksa na shajaratul Tuba da ofishin da ke kula da rayuwar iyali na hukumar da ke kula da al'adu da dangataka atsakanin musulmi a nan jamhuriyar musulunci ta shirya da kuma ya samu halartar iyalai dam asana a duniyar musulmi masu yawa a birnin Qum a ranar sha tara ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ya bayyana cewa; hakkokin mata a musulunci ya kafu ne kan adalci da daidato a tsanain dana dam .


914074