IQNA

An raya Rana ta Bakwai A Tailand Ta Shahadar Imam Huseini (AS)

Bangaren siyasa da zamantakewa; Yan shi'a da ke kasar Tailand sun gudanar da taron juyayi na zagayowar rana ta Bakwai ta shahadar Imam Huseini a yankin Karbala kuma a ranar ashirin da biyu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka gudanar da wannan taro da masana da malamai addini suka yi bayanai masu gamsarwa da kuma fadakarwa.



Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa : Yan shi'a da ke kasar Tailand sun gudanar da taron juyayi na zagayowar rana ta Bakwai ta shahadar Imam Huseini a yankin Karbala kuma a ranar ashirin da biyu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka gudanar da wannan taro da masana da malamai addini suka yi bayanai masu gamsarwa da kuma fadakarwa. Kamar kowace sheakara a wannan shekarar ma ana fara raya wannan rana ta juyayi da kiran salla na sallolin magariba da isha'I a fadin kasar da kuma bayan yin sallolin biyu masana da malamai ke fara bayani kan abubuwan da suka faru a wannan yanki na karbala da irin zalunci da rashin tausayi da aka nuna da kuma yadda musulunci ya sake tsayawa da gindinsa da nasarar da Imam Huseini (AS) ya cimma.


914248