IQNA

An Cimma Yarjejeniyar Aiki Tare Tsakanin Gidan Tarihi Na mUsulunci A Agakhan Da Na Loran na Faransa

Bangare kasa da kasa: masu kula da gidan ajiyar kayan tarihi na musulunci a Agakhan na toranto a ranar ashirin da hudu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya sun cimma wata yarjeniya tare da shuwagabannin gidan ajiyar kayan tarihi na Luran na kasar Faransa.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: masu kula da gidan ajiyar kayan tarihi na musulunci a Agakhan na toranto a ranar ashirin da hudu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya sun cimma wata yarjeniya tare da shuwagabannin gidan ajiyar kayan tarihi na Luran na kasar Faransa.A shekara ta dubu biyu da bakwai ma an gudanar da irin wannan yarjejeniya a tsakanin gidajan ajiyar kayan tarihi da kuma yin alkawalin habaka harkokin da suka shafi addinin musulunci da kayan tarihi kuma wani abin koyi ne ga sauran gidajan tarihi a duniya na mayansar kayan tarihi musummman da suka shafi addini.

916511