Bangaren kasa da kasa; an gudana da kasuwar baje kolin wakokin yabo da yinjinawa Imam Huseini (AS) da hadin guiwar kungiyoyin adabi na karbala suka dauki dawainiyar gudanarwa a ranar daya ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an gudana da kasuwar baje kolin wakokin yabo da yinjinawa Imam Huseini (AS) da hadin guiwar kungiyoyin adabi na karbala suka dauki dawainiyar gudanarwa a ranar daya ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.A wannan kasuwar baje kolin an samu halartar mawaka da marubata weakoki da dama da suka hallara a cibiyar hadin guiwar kungiyoyin mawaka inda suka baje wakokin yabe ga Imam Huseini (AS) da karanto wau daga cikin wakokin da suka shirya masa. Salam Muhammad Albanayi sakataren bangaren hulda da jama da kuma kafafen watsa l;abarai a hadin guiwar ta mawakan Karbala' kan wanna lamari ya bayyana cewa; wannan kasuwar baje kolin wakokin yabo da bege ga Imam Huseini (AS) ya zo a daidai lokacin na ranekun muharram kuma bisa al'ada a kowace shekara suna shirya shi domin yabo da begen Imam Huseini (AS).
920800