IQNA

Irfani Ya Ginu Ne Kan Mahanga Ta Badini Da Kuma Abin Da Ke Bayyane A Wannan Duniya

Bangaren fikira, Malamin jami’a da kuma cibiyar ilimi da bincike kan ilmomin addinin muslunci ta Hauza, ya bayyana Irfani da cewa ya ginu kan mahanga badini wato abin da ba a bayyane yake ba, da kuma wasu abubuwan na bayyane a cikin duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, Hoj. Eslam Dr. Muhammad Taqi Fali malamin jami’a da kuma cibiyar ilimi da bincike kan ilmomin addinin muslunci ta Hauza, ya bayyana Irfani da cewa ya ginu kan mahanga badini wato abin da ba a bayyane yake ba, da kuma wasu abubuwan na bayyane a cikin duniya.
Magana akan ginin sama na kaida ta biyar, wacce shine kyautayi da kuma hannu na sama, zamu samu fage me fadi a gabanmu, wannan kuwa domin da yaa da ga cikin abubuwan da suka gabata suna shiga cikin babin kytautayi da kuma hannu na sama, duk da cea yanayin ta gamme yana siffantawa da wata kalafa daba,
Bisa misali bayan gwada kwarewa da budewar tunani akan wajen mu’amula, munyi nuni izuwa yada sallama da kuma haramar yanke alaka da kuma quracewa tsakanin musulmai la’akari da cea su dalilai ne guda biyu a bisa wannan wayewa (budewar tunani) da kuma wannan manufa a mahanga ta Musulunic, sai dai a dai-dai wannan lokacin ana ganin yada sallama da kuma katse kauracea a matsayin kyautata wag a azzalumi daga angaren wanda ya zalumce shi,
Haka nan lamarin yake daggane da tushen temakekeniyar zamantakewa da kuma mafarar temakekeniya da tau sayeyeniya, da kuma mafarar umarni da kyakkyawa da kuma hani dag mummuna, wadanda mukayi nuni izuwa gare su, a karkashin kaidar kiyaye, a ifa da kuma tasirin dabiu hakika dukkanin wadannan suna daga cikin kyautatawa da kuma abin so.
Juriyar a kan wahalhalun ni’imar da Allah Ta’ala ya bada ita ga bayinsa, wannan kuwa ta hanyar daa ciyarwa da kuma aikata kyakkyawa, mutum idan Allah ya ni’imce shi da ni’ima ta zahiri, mutane za su fuskanto shi bisa dabi’a sai su nauyaya shi da roqo da bukatu, sai kaga tsanani da nauyaye-nauyaye sun mamaye shi saboda haka, ka’idar da Ahlul Baiti (A.S) suka sanya ga wannan yanayin, ita ce mutum ya jure wahalhalun wannan ni’imar, kuma ya yi hakuri a bisa wannan tsananin, ya kuma amsa waxannan bukatun domin wannan zai zama sababin dawwamarta da wanzuwarta da cigabanta, ba tare da haka ba, kuma lalle wannan ni’imar za ta fuskanci gushewa.
Haqiqa Ahlul Baiti (AS) suna faakar da mabiyansu da kuma jama’a ta gari daga cikin al’umma a bisa wannan hakika. An karvo daga baban Abdullah ya ce: “Wanda ni’imar Allah ta girmama a gare shi, nauyaye-nauyayen mutane za su tsananta a gare shi, ku nemi ni’ima madawwamiya da jure wa wahalhalunta, kar ku kai ta ga gushewa, kaxanne (ya karanta) wanda ni’ima ta gushe daga gare shi sannan ta sake dawowa zuwa gare shi.
karbo daga Ibban Taglib ya ce: “Baban Abdullah ya ce da Husain Kagazi ya Hussain, Allah bai bayyanar da wata ni’ima ga wani mutum ba, face ya bayyanr masa da buatun mutane, wanda ya jure musu ya tsaya da sha’aninsu, Allah zai dada masa a cikin ni’imarsa a gare shi, saboda su wanda kuma bai jure musu ba bai tsaya da saninsu ba, Allah mabuwayi zai gusar da wannan ni’imar daga gare shi. An karvo daga Amirul Muminina (A.S) ya ce: Hakika Allah Ta’ala yana da hakki a cikin kowace ni’ima, wanda ya bada ita Allah zai dada masa, wanda kuma ya takaita yana cikin hadarin gushewarta. Kuma (A.S) ya ce: lalle Allah yana da wasu bayi da ya kebance su da ni’ima domin amfanin bayi, sai ya tabbatar da ita a hannunsu, mutukar sun bada ita, idan kuma suka hana ta sai ya kwace ta daga gare su sannan ya juyar da ita zuwa wasunsu.
An samu sabanin ruwayoyi da dama da suka zo daga manzon rahama (saww) da kuma iyalan gidan sa tsarkaka wajen ayyana daren lailatul kadr, bayan cimma daidaito a kan cewa yana cikin watan ramadan ne. A cikin wasu ruwayoyi ana ganin boyewa da asirtawa da aka yi a kan muhimmancin daren an yi hakan ne saboda wata manufa, domin bayar da dama bawa na gari ya kara kaimi wajen aikata ayyukan na kwarai, da adduo'i da komawa ga Allah da kaskantar da kai gare shi madaukakin sarki, da ciyarwa da yawaita sallah da dai sauran ayyukan ibada. Kamar yadda aka tambayi Imam ma'asumi daga cikin iyalan gidan manzo a cikin wasu ruwayoyi game da Lailatul kadr cewar wanne dare ne? shin daren ashirin da daya ne? ko kuma talatin da uku? Sai dai bai ayyana ko daya daga ciki ba, sai ya ce: "mane ne yafi sauki cikin abin da kake neman a wadannan darare biyu" Sai ya ce : "ka aikata dukkan abin da ke gareka na alkhairi a cikin wadannan darare biyu."

Abin da yake sananne daga cikin dararen da aka fi tsammanin kasancewar daren Lailatul kadr a cikinsa shi ne daren goma sha tara ga watan Ramadana, da kuma daren ashirin da daya da kuma ashirin da uku, amma dai nakarshe shi ne yafi shahara kamar yadda ya zo a cikin wasu ruwayoyi masu yawa, kuma ita ce aka fi sani da daren Jahni.
930296