IQNA

Taron Kasa Da Kasa Na Amir Abdulkadir Aljaza'iri Jagoran Kungiyar Musulunci

Bangaren kasa da kasa: taron kasa da kasa; na Amir Abdul Kadir Aljaza'iri shugaban kungiyar musulunci da za a fara a ranar shida zuwa goma ga watan Isfan na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin Talamsan na kasar ta Aljeriya.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: na Amir Abdul Kadir Aljaza'iri shugaban kungiyar musulunci da za a fara a ranar shida zuwa goma ga watan Isfan na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin Talamsan na kasar ta Aljeriya.Wanna taron kasa da aksa da za a fara a ranar shidda ga watan Isfan wato ranar asabar mai zuwa a cibiyar nazari kayan tarihi na kasar ta Aljeriya a birnin Talamsan cibiyar al'adu ta duniyar musulmi a sheakara ta dubu biyu da goma sha biyu zai samu halartar daruruwan masana da masu bincike da malamai na addini da na jami'a da kuma masana ilimin falsafa da tarihi na duniyar musulmi inda kowa zai bayar da tasa gudummuwa da taimako a bangarori daban daban da zai habaka musulmi da addinin musulunci .Hatta mawaka da matasa da matasa ba a bar sub a a baya za su nuna ta su kwarewa da bayar da gudunmuwa a wajan wannan taro.

956644