IQNA

Komitin Kare Hakkiin Dan Adam Mai Zaman Kansa Na Kungiyar Hadin Kan Musulmi Ya Fara Zamansa Na Farko

Bangaren kasa da kasa: a karon farko komitin kare hakkin dan adam mai zaman kansa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi CPIDH a ranar daya ga watan Isfan na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fara zamanta a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonosiya.
A karon farko komitin kare hakkin dan adam mai zaman kansa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi CPIDH a ranar daya ga watan Isfan na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fara zamanta a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonosiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: a karon farko komitin kare hakkin dan adam mai zaman kansa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi CPIDH a ranar daya ga watan Isfan na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fara zamanta a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonosiya.A wannan taron karo na farko na komitinm kare hakkin dan adam na kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya samu halartar Ikmalul Din Ihsan Uglo babban sakataren kungiyar da kuma wakilan kasashen musulmi. Wakilan kasashen musulmi da suka halarci wannan taro sun shiga cikin tarihi kuma wannan wani lokaci ne na tarihi.
957432