IQNA

Bincike Kan Abubuwa Masu Daraja Na Addini A Rasha

Bangaren siyasa da zamantakewa; an gudanar da bincike da tattaunawa ta fahimtar juya da kara ilimi a kasar Rasha kan raya abubuwa masu kima da daraja na addini da ma'anawiya da kyawawan halayyar kuma an gudanar da wannan taron bincike a babban dakin ofishin da ke kula da harkokin musulmi yan kasar Rasha da ked a matsugunni a birnin Masko fadar mulkin kasar ta Rasha.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: an gudanar da bincike da tattaunawa ta fahimtar juya da kara ilimi a kasar Rasha kan raya abubuwa masu kima da daraja na addini da ma'anawiya da kyawawan halayyar kuma an gudanar da wannan taron bincike a babban dakin ofishin da ke kula da harkokin musulmi yan kasar Rasha da ked a matsugunni a birnin Masko fadar mulkin kasar ta Rasha. Rawul Ginul Dine shugaban komitin masu bayar da fatawa a kasar Rasha da kuma mai bindiddigi lamurar da suka shafi musulmin yammacin turai a wannan kasar da kuma Almazibik Atamba uf shugaban kasar Karkazistan a wata ganawa da suka yi a ranar biyar ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya suka yi bincije kan hanyoyin day a kamata a bi domin inganta harkokin addini da abubuwa masu muhimmanci da daraja na addini kamar abubuwan ma'anawiya day a hada Akhalaki da kuma yadda za a karfafa su a tsakanin al'ummomin kasashen biyu.

960638