Bangaren kasa da kasa: A karo na tara za a fara gudanar da gasar kasa da kasa ta rubutun musulunci da cibiyar tarihi da fasaha gami da al'adu na musulunci a Istambul na kasar Turkiya IRCICA ta shirya karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya tsawa rahoton cewa: A karo na tara za a fara gudanar da gasar kasa da kasa ta rubutun musulunci da cibiyar tarihi da fasaha gami da al'adu na musulunci a Istambul na kasar Turkiya IRCICA ta shirya karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi. An nakalto daga majiyar kusa da IRCICA cewa; duk wanda yake son halartar wannan gasar nuna karewa da iya rubutu ta kasa da kasa iya iya rubuta sunansa kafin ranar goma ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma har zuwa goma ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiyar ya aike da abubuw ada fasahar da ya nakalta . Har ila yau bugu da kari a bazarar shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da biyu mai zuwa ne za a bayyana sakamakon wadanda suka lashe wannan gasar tare dab a su kyaututtukansu .
974991