Bangaren kasa da kasa: muhyin din Yasin ya bayyana cewa; kirkirowa da dogaro da kai da jinn a iya a harkokin kerekere da sake sake da sarrafa abubuwa na halaliya na daga cikin matakin farko na ci gaba da daukakar masana'antu da na kasuwanci a wannan fanni.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; muhyin din Yasin ya bayyana cewa; kirkirowa da dogaro da kai da jinn a iya a harkokin kerekere da sake sake da sarrafa abubuwa na halaliya na daga cikin matakin farko na ci gaba da daukakar masana'antu da na kasuwanci a wannan fanni.An nakalto daga majiyar labarai ta New Straits Times na cewa: a rana sha hudu ga watan farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya Muhyidine Yasin a wani taron kaddamarda fara taron duniya na sarrafawa da amfani da abubuwan cid a sha na halaliya a ake gudanarwa a halin yanzu a birnin Kwalallampur da cewa; ya klamata kuma bai dace ba a kaidata abubuwan cid a sha kawai ga musulmi ya kamata ya zama na kowa da kowa da kuma sarrafawa da amfani das hi ga dukan al'ummomin day a hada da al'ummar musulmi da wadda ba musulma ba ma'ana da wanda yake musulmi da wanda ba musulmi ba kowa ya yi amfani das hi babu wata matsala. Kuma ya ragewa shugabanni da ma'aikatar kamfanoni da masana'antu na halaliya su inganta ayyukansu domin cimma wannan buri da kuma yin la'akari da alfanon da ke tattare da hakan kuma yana kiran shugabanni da gwamnatoci a kasashen musulmi das u fadada wannan buri da wannan manufa domin cimma buri da samar da wani yanayi da musulmin za su yi dogaro da kansu da kansu.
977669