IQNA

An Gudanar Da Taron Tattaunawar Addini Tsakanin Iran Da Philipines

Bangaren fikira da ilimi, an gudanar da zaman taro na tattaunawa kan lamurra da suka danganci addini tsakanin jamhuriyar muslunci ta Iran da kuma philipine wanda kuma shi ne karo na biyar da ake gudanar da irin wannan zama a tasakannin bangaroin biyu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da zaman taro na tattaunawa kan lamurra da suka danganci addini tsakanin jamhuriyar muslunci ta Iran da kuma philipine wanda kuma shi ne karo na biyar da ake gudanar da irin wannan zama a tasakannin bangaroin biyu, wanda aka saba gudanarwa a karamin ofishin jakadancin Iran da ke birnin Manilla.
Kasar Philipines dai na daga cikin kasashen gabacin Asia da suke samu gagarumin ci gaba ta fuskacin karbar addinin muslunci da al’umamr kasar ke yi musamman ma acikin wadannan lokuta, kasantuwar kasar tana da dangataka ta tarihi da sauran kasashen muslmi da suke yankin kamar Indonesia da Malazia, kuma dddaiyar a’ada wadda ta yi aggarumin tasiri a cikin rayuwarsu.
A cikin makon nan ce aka gudanar da zaman taro na tattaunawa kan lamurra da suka danganci addini tsakanin jamhuriyar muslunci ta Iran da kuma philipine wanda kuma shi ne karo na biyar da ake gudanar da irin wannan zama a tasakannin bangaroin biyu masu kyakkaywar dangantaka adukaknin bangarori.
983718