IQNA

Musulmin Bambai Sun Raya Ranar Juyayin Shahadar Fatimatul Zahra (AS)

Bangaren siyasa da zamantakewa; A daren da Fatimatul Zahra (AS) ta yi shahada a rana mai kamar ta ranar musulmi a garin Bambai sun gudanar da tarurrukan juyayin da wannan rana tab akin ciki da huzunin shahadar shugabar matan duniya Fatimatul Zahra (AS) taron da suka gurdanar da irinsa a babban masallacin garion karkashin kulawar cibiyar al'adu ta jamhuriyar musulunci ta Iran a masallacin.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: A daren da Fatimatul Zahra (AS) ta yi shahada a rana mai kamar ta ranar musulmi a garin Bambai sun gudanar da tarurrukan juyayin da wannan rana tab akin ciki da huzunin shahadar shugabar matan duniya Fatimatul Zahra (AS) taron da suka gurdanar da irinsa a babban masallacin garion karkashin kulawar cibiyar al'adu ta jamhuriyar musulunci ta Iran a masallacin.Wannan taro an kasa shi gida biyu da kuma suka kumshi jawabai da ambaton abubuwan takaici da suka faru .Da farko taron an fara shi ne tare da farawa da karatun kur'ani mai girma bayan kammala sallar magariba da isha'I inda hujjatul Islami Said Husein Mahdi Huseini da shir muhammadi Ja;afari suka gabatar da jawabai masu gamsarwa da kuma ambaton gwagwarmaya da wahalhalun da Fatimatul Zahra (AS) ta fuskanta a rayuwar kafin daga karshe ta yi shahada.
994610