Bangaren kasa da kasa; a birnin London fadar mulkin kasar Britaniya ne za a gudanar da wani gagaramin taron a ranar da ake tuna irin wannna rana ta haihuwar shugabar matan duniya Fatimal Batula (AS) diyar fiyayyan halitta Muhamamdu dan Abdullahi tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka kuma mata ne da suka fito daga cibiyar musulunci a Britaniya za su gudanar da wannan taro.

Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a birnin London fadar mulkin kasar Britaniya ne za a gudanar da wani gagaramin taron a ranar da ake tuna irin wannna rana ta haihuwar shugabar matan duniya Fatimal Batula (AS) diyar fiyayyan halitta Muhamamdu dan Abdullahi tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka kuma mata ne da suka fito daga cibiyar musulunci a Britaniya za su gudanar da wannan taro.A ranar ashirin da uku ga watan ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne za a gudanar da wannan taron kuma mata musulmi ne za su kasance a gurin wannan taro a ranar mata daga misalign karfe shida da rabi agogon birnin na London.
994556