IQNA

Baje Kolin Littafai Na Musulunci A Nigeria

Bangaren kasa da kasa: za a gudanar da kasuwar baje kolin littafai na musulunci a kokarin bunkasa al'adun na musulunci da kuma karance karance a tsakanin musulmi kuma wannan kasuwar baje kolin za ta kwashe kwanaki hudu ana gudanarwa a birnin Abuja fadar mulkin kasar.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: za a gudanar da kasuwar baje kolin littafai na musulunci a kokarin bunkasa al'adun na musulunci da kuma karance karance a tsakanin musulmi kuma wannan kasuwar baje kolin za ta kwashe kwanaki hudu ana gudanarwa a birnin Abuja fadar mulkin kasar.An nakalto daga majiyar labarai na Nirian Observer News cewa wannan kasuwar baje kolin littafai na musulunci da aka bawa taken addinin musulunci ba a san shi ba kamar yadda ya kamata an fara a ranar asabar yau ke nan sha shida ga watan ordebeheshet na shekara ta dubu daya dada ri uku da tis'in kuma za a ci gaba da gudanarwa har zuwa ranar sha tara ga watan kuma a bajen wannan kasuwar baje kolin an kawo littafai sam da dubu arba'in da suka shafi bangarori daban daban kuma fannoni iri iri day a hada littafan tafsirin kur'ani da hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa da kuma littafan fikihu.
998843