IQNA

An Gudanar Da Wani Shiri Na Horar Da Mata Musulmi A kasar Zambia

Bangaren fasaha da al’adu, an gudanar da wani shiri na horar da mata musulmi kan harkokin da ilimin addinin muslunci a kasar Zambia da nufin kara karfafa su wajen neman ilimin addini a dukaknin fagage kamar dai yadda bangarorin da suka dauki nauyin shirin suka sanar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa an gudanar da wani shiri na horar da mata musulmi kan harkokin da ilimin addinin muslunci a kasar Zambia da nufin kara karfafa su wajen neman ilimin addini a dukaknin fagage kamar dai yadda bangarorin da suka dauki nauyin shirin suka sanar a cikin shafin sadarwa na yar gizo na hukumar bunkasa harkokin al’adu da fasaha.
A wani labarin kuma wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon mulkin kama karya mu’ammar Gaddafi.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar tana sa ran za ta kawo gagarumin canji.
‘Yan siyasa da wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon jagoran kasar. 1010603