IQNA

Iran Ta Halarci Taron Baje Kolin Littafai Na Kasa Da Kasa A Georgia

Bangaren al’adu da fasaha, an fara gudanar da taron baje koli na littfai a matsayi na duniya a kasar Georgia tare da halartar cibiyoyin buga littafa kimanin saba’in na ciki da waje da suke baje abubuwan da suke bugawa na liffai da sauransu domin amfanin masu nazari.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an fara gudanar da taron baje koli na littfai a matsayi na duniya a kasar Georgia tare da halartar cibiyoyin buga littafa kimanin saba’in na ciki da waje da suke baje abubuwan da suke bugawa na liffai da sauransu domin amfanin masu nazari na ciki da wajen kasar.
Yanzu haka an fara yin rijistar sunayen mutanen da suke bukatar gudanar da aikin hajjin bana birnin Lahour na kasar wanda shirin yakegudana a halin yanzu babban husainiyar Minhaj da ke birnin kuma kofa bude take har yanzu mutanen da suke bukata tafiya ta wannan hanya a wannan shekara.
Kasar dai na daga cikin kasashen musulmi da suka fi yawan mabiya wanna addini, inda adadinsu ya kai sama da miliyan dari da saba’in, kuma suna samun gagarumin ci gaba da fuskar yada manufofi na addini ta hanyoyi da suka dace a zamannce kamar yadda ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta sanar, wanda hakan ke tabbatar da ci gaban addini a yankin na kudancin nahiyar Asia.
fara yin rijistar sunayen mutanen da suke bukatar gudanar da aikin hajjin bana birnin Lahour na kasar wanda shirin yakegudana a halin yanzu babban husainiyar Minhaj da ke birnin kuma kofa bude take har yanzu mutanen da suke bukata, hakan na da matukar muhimmanci wajen samar da hanyoyi mafi sauki ga mutane da suke da niyar gudanar da aikin haji, domin rage ma gwamnati wasu ayyukan ta wannan fuska.
1016764