Bangaren siyasa da zamantakewa; ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a ofishin jakadancin Iran a kasar Kazakistan a ranar al'hamis sha daya ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya a gaban ayatullahi Taskhiri da Muhammad Bakir Khurmashad shugaban hukumar kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasashen waje a hukumce sun bude ofishin da zai kula da yada al'adun Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a ofishin jakadancin Iran a kasar Kazakistan a ranar al'hamis sha daya ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya a gaban ayatullahi Taskhiri da Muhammad Bakir Khurmashad shugaban hukumar kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasashen waje a hukumce sun bude ofishin da zai kula da yada al'adun Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar.A gabar ayatullahi Taskhiri babban sakataren hukumar kula da dangantaka da kusanci a tsakanin mazhabobi da kuma Saif jakadan jamhuriyar musulunci ta Iran a Kazakistan da kuma Azimi mai bawa shugaban hukumar yada al'adun iran a ke tare da kuma wasu shugabanni da malaman jami'o'I an bayyana muhimmancin bude wannan ofishi da zai kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a ke tare .
1023117