Bangaren kasa da kasa: mata musulmi a garin Tasikmalaya da ke lardin Jawe na yammacin Indonosiya da kuma na yankin Basididkanandigan nan bad a jimawa ba za a mince da wata doka da ta amince mata musulmi sanya hijabi kuma wajibi ne matan su yi amfani da sanya hijabi.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi alkur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: mata musulmi a garin Tasikmalaya da ke lardin Jawe na yammacin Indonosiya da kuma na yankin Basididkanandigan nan bad a jimawa ba za a mince da wata doka da ta amince mata musulmi sanya hijabi kuma wajibi ne matan su yi amfani da sanya hijabi. Dama a yi gwaji kan wannan daftarin doka a shekara ta dubu biyu da tara miladiya kuma an samu karbuwa da amincewar musulmin kasar kuma matukar aka yi la'akari da yanci da zabin musulmin wannan kasa ko shakka babu zai taimaka matuka gaya wajan isar da wannan manufa da kuma cimma abin da aka sanya a gaba ta wannan hanya ta bawa kowa yancinsa na bin dokokin addini da mazhabar da ya zaba ba tare da tsangwama baki ko yi masa bita da kulli kamar yadda ake gani a wasu kasashen musamman na yammacin turai da kuma yadda suka tauye hakkin dan adam a daidai lokacin guda suna ikirarin kare hakkin dan adam.
1024208