IQNA

Karamin Ofishin Jakadancin Iran Zai Fitar Da Wata Mujalla A Ethiopia

Bangaren al’adu da fasaha, karamin ofishin jakadancin kasar Iran da ke kasar Ethioopia zai fitar da wata mujalla da ke bayani kan harkokin al’adu na muslunci da kuma zamantakewa wanda ya kebancin al’ummomin kasashen biyu masu dadaden tarihi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, karamin ofishin jakadancin kasar Iran da ke kasar Ethioopia zai fitar da wata mujalla da ke bayani kan harkokin al’adu na muslunci da kuma zamantakewa wanda ya kebancin al’ummomin kasashen biyu masu dadaden tarihi kamar yadda ya zo a cikin littafan tarihi.
An kawo karshen taron bayar da horo kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda a kasar Canada wanda babbar cibiyar yada al’adu da ilimin addinin muslunci a kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa wanda mabiya addinin muslunci a kasar suka samu halarta.
An gudanar da wani babban taron cika shekara guda da samun nasarar juyin juya hali a kasar Masar wanda ya kai ga kifar da gwamnatin kama karya ta tsohon shugaban kasar Husni Mubarak daga mulkin kasar ta Masar a jiya.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan babban taro ya kayatar matuka, bisa la’akari da cewa kasar Masar tana da matukar muhimamnci a cikin kasashen larabawa da kuma yankin nahiyar Afirka baki daya, wannane ma ya sanya yanzu haka kasashen larabawa da suke yin amshin shata ga siyasar turawa.
1030816