Dakin Kayan Tarihin Muslunci A Australia
Dakin kayan tarihin muslunci a Australia an bude shi a 2010 a gefen birnin Malborn.
Manufar kafa wannan dakin kayan tarihi ita ce saka kayan al'adu na muslunci, wadanda za su taimaka ma masu bincike kan sanin addinin muslunci.