IQNA

Zagayen Karshe Na Gawar Hajji Soleimani A Hubbaren Karimatu Ahlul Bait (AS)

Bayan raka gawar Shahid Qassem Sulaimani da wadanda suke tare da shi a Kazimain, karbala, Najaf Ashraf, mashhad da Tehran, an isa da wanann gawa zuwa hubbaren Karimatu Ahlul Bait (AS) a Qom.