IQNA

Tarukan Idin Easter A Kasashen Duniya A Lokacin Corona

Mabiya addinin kirista ako'ina cikin fadin duniya suna gudanar da tarukan easter a irin wannan lokaci da ake fama da annobar corona.
Ana  gudanar da wadannan tarukan ne a cikin wasu ranakunan Lahadi na watanni Maris da Afirilu. Inda suke cewa a wanann ranar ce aka cire gangar jikin annabi Isa (AS) daga sakandami.