IQNA

Bude Makarantu A Kasashe Daban-Daban Na Duniya

Tehran (IQNA) sakamakon yaduwar cutar corona kasashen duniya sun rufe makarantu da jami'oi domin kaucewa yaduwar cutar, amma yanzu kasashe da dama sun kudiri aniyar bude makarantun tare da daukar matakan kariya.