IQNA

Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Tarwatsa Masu Adawa Da Gina Matsugunnan Yahudawa

Tehran (IQNA) jami'an tsaron Isra'ila sun tarwatsa daruwan falastinawa masu gangamin nuna adawa da gina matsugunnan yahudawa 'yan kaka gida a cikin yankunansu.

Jami'an tsaron Isra'ila a cikin shirin yaki sun tarwatsa daruwan falastinawa masu gangamin nuna adawa da gina matsugunnan yahudawa 'yan kaka gida a cikin yankunansu da ke yankin Dajana  gabashin birninNablus.

 

Abubuwan Da Ya Shafa: gangami ، gabashin ، nablus