IQNA

Buda Baki A Masallacin Haramin Makka Da Masallacin Manzon Allah (SAW) A Madina

Tehran (IQNA) a shekarar bana an dauki kwaran matakai dangane da buda baki a masallacin haramin Makka mai alfarma da masallacin manzon Allah (SAW) saboda corona.

a shekarar bana an dauki kwaran matakai dangane da buda baki a masallacin haramin Makka mai alfarma da masallacin manzon Allah (SAW) sakamakon yaduwar cutar coruna, da kuma yadda za a dakile yaduwar wannan cuta ta hanyoyi daban-daban, daga ciki har da takaita yawan mutane a wadannan wurare masu tsarki da kuma bayar da tazara, gami da sauran matakai na tsafta.

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: masallacin harami ، makka ، madina