IQNA

Karatun Juzu'i Biyu A kowace Rana A Hubbaren Imam Zadeh Saleh

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki daga fitattun makaranta da mahardata na Iran a Hubbaren Imam Zadeh Saleh

a kowace rana ana gudanar da karatun kur'ani mai tsarki juzu'i biyu daga fitattun makaranta da mahardata na Iran a Hubbaren Imam Zadeh Saleh da ke yankin Tajrish a birnin Tehran na kasar Iran.

 
 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: fitattun makaranta ، mahardata ، hubbaren ، birnin tehran ، kasar iran