IQNA

Taron Ta'aziyya Na Al'adar Iraniyawa A Tehran

Tehran (IQNA) taron ta'aziyya wata al'ada ce da Iraniyawa suke da ita domin tunawa da abin da ya faru da zuriyar manzon Allah a ranar Ashura

Yadda ake gudanar da taron ta'aziyya na wata al'ada ta da Iraniyawa da suke da ita tsawon shekaru masu yawa domin tunawa da abin da ya faru da zuriyar manzon Allah a ranar Ashura a Karba.

Ana gudanar da irin wadannan taruka ne tare da nuna wasu daga cikin abubuwan ad suka faru a  tarihi amma a tsari na kwaikwayo, kuma ana yin hakan ne tun daga farkon watan Muharram har zuwa karshensa.