IQNA

Tilawar Kur'ani Tare Da Makaranci Matashi Dan Kasar Bangaladesh

Tehran (IQNA) karatun kur'ani tare da Najmu Thaqib makarancin kur'ani matashi dan kasar Bangaladesh aya ta 51 zuwa 57 surat Anmbiya

Najmu Thaqib makaranci ne da ya shahara a kasar Bangaladesh wanda yake wakiltar kasar a gasar kur'ani ta duniya a kasashe daban-daban, ya shahara ne tun daga shekara ta 2014 a gasar kur'ani ta duniya a Saudiyya.

a cikin wanann faifan bidiya za a saurari karatunsa daga kur'ani mai tsarki, aya ta 51 zuwa 57 surat Anmbiya: