A kasar Hadaddiyar Daular Larabawa akan kayata wasu wurare na a lokacin azumin watan Ramadan mai alfarma a kowace shekara.