NAJAF (IQNA) – Masu ziyara a Haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf suna karatun Juz’i daya na kur’ani mai tsarki a kowace rana a cikin watan Ramadan.
Masu ziyara a Haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf suna karatun Juz’i daya na kur’ani mai tsarki a kowace rana a cikin watan Ramadan mai albarka.